Dan wasan faransan paul Pogba ya shiga ‘yar matsala da kocin dan Portugal (Jose Mourinho), tin bayan barin kocin daga kungiyar ta Manchester United dan wasan ya dawo da martabarshi a idon duniya duk da ana ganin tsarin Mourinho shine ya kashe dan wasan. Pogba yaci kwallaye hudu a wasaContinue Reading

Allah ya yiwa tsohon shugaban najeriya Shehu Shagari rasuwa a yau juma’a a wani babban asibitin dake  birni Abuja babban birnin tarayyar kasar ta Najeriya bayan yasha fama ta ‘yar gajeriyar rashin lafiya. Rahotan rasuwar ya fito daga wajen jikan sa Bello shagari wanda ya wallafa a shafinsa na twitter.Continue Reading

Ranar ashirin da biyar ga watan disambar kowacce shekara mabiya addinin kiristanci suna farin ciki a wannan rana domin muryar zagayowar ranar haihuwar Jesus. A wannan shekarar ma bata sauya zani ba, rana ce ta farin ciki wacce ta kunshi addu’o’i, ziyara da sauran kyawawan aiyuka a wannan rana. Al’ummarContinue Reading

Ranar Juma’a 21/12/2018, shugaban  tashar ya jagoranci fara shirye-shirye. Taron wanda ya samu halartar mutane daban daban wadanda suka hada da Mal. Ibrahim Haruna Luda babban ma’akaci a asibitin Specialist dake jihar bauchin Nijeriya, Mal. Muhammad Yusuf Baba Madugu, Abdullahi Muhammad Saleh (MLT), Yusuf Abubakar Kama, Ibrahim Sa’idu da MalContinue Reading