‘Yar wasan gaba ta kungiyar Super Falconets ta Najeriya, Asisat Oshoala ta kammala komawa kungiyar kwallon kafar mata ta Barcelona dake kasar Spaniya a matsayin yar wasan aro daga kungiyar Dalian dake birnin Nanjing  ta kasar China.   Sauran labarin na zuwa……………………  

Sashin Hausa na BBC, ya bada sanarwa dage ranar da aka shirya domin gabatar da muhawarar ‘yan takarkarun gwamnan jihar kano. An shirya gudanar da muhawarar ne a ranar Alhamis, 31 ga watan Janairi 2019, wanda a yanzu za’a gabatar da shirin a ranar 02 ga watan Fabairu 2019 DaboContinue Reading

Wata kungiya kwallon kafa ta Shandong Luneng dake kasar China, tana tattaunawa da Man Utd akan dan wasa Maroune Fellaini. Rahotanni sun nuna cewa kafin a rufe kasuwar cinikayyar ‘yan wasa, kungiyar ta Man Utd zatayi gwanjon dan wasan akan kudi £7m. Ana sa ran dan wasan zai iya samuContinue Reading

Fitacciyar jarumar, Rahama Sadau ta kammala karatun ta jami’ar Eastern Mediterranean University dake birnin Famagusta a kasar Cyprus. Ta kammala karatun ne a fannin “Human Resources Management”. Jarumar ta shiga sahun jarumawan na Kannywood masu shedar kammala karatun jami’a.

Mahaifiyar dan wasan gaban kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Ahmed Musa ta rasu ne bayan fama da rashin lafiya. Sarah Moses mahaifiyar dan wasan ta rasu ne a ranar Alhamis, 24 ga watan Janairun 2019 a wani asibitin kudi dake babban birnin tarayyar Abuja. Da yake bayyanawa a shafinshi naContinue Reading

Hukumar kare hadura da kashe gobara ta jihar Abia, kudancin Najeriya sun bada tabbacin tashin dobara a kamfanin Guinness. Kamfanin dai ya kone kurmus lamarin da yake babu wani abun da zai moru a wannan kamfani. Hukumar kashe gobarar jihar tace tayi iyakacin kokarinta domin na kashe wutar amma hakanContinue Reading

Asiwaju mazaunin garin Lagos ya kashe kanshi a wani hotal dake garin na Lagos da misalin karfe 12 na dare. A cikin wannan makon matashi yasha matsin lamba a shafin twitter domin zarginshi da yiwa wata baiwar Allah fyade, lamarin da Asiwaju ya karyata faruwar al’amarin. Shugaban kamfanin Asiwaju RoyalContinue Reading

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar bai bar kasa Najeriya zuwa kasar Amurka ba. Mai taimakawa tsohon shugaban kasar ta Najeriya a fanni labarai Mr Paul Ibe, ya bayyanawa manewa labarai cewa Atiku Abubakar yana kasar Najeriya kuma babu maganar tafiyar shi zuwa Amurka. A safiyar yau ne mujalluContinue Reading