A safiyar yau, akaga  bidiyon tsohon shugaban kasar Najeriya Chief Olusegun Obasanjo yana gudu wajen arcewar daga filin tashin jirgin sama na Murtala Muhammad dake jihar Lagos. Har yanzu ne ba’a san ina ya nufa ba.   Kalli Bidiyo  

Tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace bai yadda da sakamakon zaben 2019 ba. Alhaji Atiku Abubakar ya wallafa bayanan kin amincewa da sakamakon zaben a shafinshi na facebook da safiyar yau Laraba. Yace tinda aka fara mulkin dimokradiyya a Najeriya, 2019 ce shekararContinue Reading

Shugaban tsagin R-APC kuma mai magana da yawun ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Buba Galadima ya shiga hannun jami’an tsaron a yammacin yau Lahadi. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito kamun Alhaji Buba Galadima ta hannun ‘yar gidan Buba Galadima, bayan da tace an tare shi aContinue Reading