A dai dai lokacin da gwamnatin Kano take murnar lashe zaben da tayi, alkaluman wasu daga cikin jagororin tafiyar gwamnatin na nuna yunkuri wajen goyawa gwamna Ganduje baya domin cirewa ko dakatar da Sarki Muhammad Sunusi II. A jiya an hangi wasu magoya bayan gwamnatin Kano, lokacin da suke murnaContinue Reading