Zainab Aliyu, yar Kano da ke tsare a hannun jami’an tsaron Saudiyya bisa zargin shigar ta kasar da haramtattun magunguna kasar ta samu yanci. Bayan saka bakin gwamnatin Najeriya tare da daukar Lauyoyi da gwamnatin tayi don kare Zainab Aliyu bisa rashin samunta da laifin da hukumomin kasar Saudiyya keContinue Reading

Daga shashin Hausa na Jaridar Leadership, jaridar tace; “Shugaban hukumar Hizba ta jihar Jigawa Ibrahim Dahiru ya bayyana cewa hukumar ta warware aure akalla 312. Hukumar ta ce ta warware auren yaran da aka yi musu aure ne alhalin basu kai ayi musu auren ba da wadanda aka yi musuContinue Reading

Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya, Tukur Buratai yace rundunar zata yi kokarin nemawa kamfanin Naira Biliyan 1. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa Buratai ya bayyana haka ne a wajen nuna karshen taron mako na shugaban hafsin sojin a sansanin Kabala dake Jaji. “Tini munyi nisa wajen nemawa kamfanin rudunar nairaContinue Reading

Tsohon ikirarin da masarautar Biritaniya na cewa Sarauniya Elizabeth tanada asali ko dangantaka da Annabi Muhammadu S.A.W, ya sake bayyana inda aka cigaba da gudanar da bincike akan hakan. Jaridu a kasar ta Birtaniya irinsu, Daily Express, Daily Mail da Jaridar “Al Ousboue” ta kasar Morocco dama wasu manyan JariduContinue Reading