Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, yace jihar zata tsunduma cikin harkokin noma nan bada dadewa ba, musamman na kwakwar manja domin fara samar da manja a jihar. Ranar Alhamis, a garin Gusau, Gwamnan ya bayyanawa manema labarai cewa gwamnatin zata bukasa harkokin noma a jihar kuma zatafi bada hankalintaContinue Reading

Dr Abdullahi Ganduje

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya fara raba sabbin mukaman jami’an gwamnati da zasu cigaba da tafiyar da mulkin jihar Kano. Gwamnan ya sake nada sakataren gwamnatin jihar Kano, Usman Alhaji da babban akantan jihar Shehu Mu’azu, domin sake yin aiki dasu a sabon wa’adin gwamnatin da za’aContinue Reading

Gwamanan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatin zata mayar da karatun firamare kyauta a jihar, tare da daukewa dukkanin masu bukata ta musamman nauyin kudaden makaranta na kowanne mataki. A jawabin da gwamnan yayi jim kadana bayan shugaban jami’ar jihar,Mai shari’aNuradeen Sagir Umar, tare da mataimakinshi,Continue Reading