Babban jami’iyyar hamayya ta PDP ta kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da mukarrabinshi, Farfesa Yemi Osinbajo kan su bayyanawa ‘yan Najeriya kadarorin da suka mallaka idan sun cika masu gaskiya. A gefe guda kuma, PDP ta sake kalubalantar shugaban Majalissar Dattajai, Sanata Ahmad Lawan da takwaranshi, Femi Gbajabiamila, kakakinContinue Reading