Kotu sauraren korafe-korafen zabe ta kwace zaben dan majalissar tarayya a karkashin jami’iyyar PDP, Mista Ikengboju Gboluga, mai wakiltar karamar hukumar Okitipupa/Irele ta jihar Ondo. Kotun ta baiwa na dan takarar jami’iyyar APC, Mista Albert zaben inda kuma ta umarci INEC ta shi takaradar shaidar cin zabe. Kotun da keContinue Reading