“Sanarwar samun katsewar wutar Lantarki bisa gyaran kayan aiki. Za’a samu katsewar Wutar Lantarkin yankunan Akure, Yammcin Tsakiya da Enugu, a ranar Lahadi, 12 ga watan Maris, 1972 daga karfe 9:00 zuwa karfe 3:00 na Yamma. Katse Lantarkin ta zama tilasta domin inganta kayayyakin aikinmu.”

Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da kaiwa akan Ministan Sadarwa na Najeriya, Dr Ali Isa Pantami a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano ranar TalatarContinue Reading

Dalibai 105 daga cikin 242 da gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki nauyin karatunsu sun sauka a kasar Indiya. Daliban dai sun sauka a filin tashi da saukar Jirage na Indira Gandhi dake birnin New Delhi, babban birnin kasar. A jiya Talata dai akayi bankwana da daliban a jihar Kano, inda dagaContinue Reading