Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila, ta sallami Unai Emery daga matsayin mai horas da kungiyar. Kungiyar ta maye gurbinshi da Freedie Ljungerg a matsayin horaswa na rikon kwarya kafin ta samun wanda zai maye gurbin Emery.

A karon farko a tarihi, majalisar mulki ta karamar hukumar Zariya dake Jihar Kaduna, ta gabatar da kasafin kudin shekarar 2020 a gaban majalisar kansilolin karamar hukumar. Da yake gabatar da kasafin kudin a rubuce a ranar Alhamis din nan, shugaban karamar hukumar, Injiniya Aliyu Idris Ibrahim, ya yi takaitaccenContinue Reading

Cece-kuce ya barke tin dai bayan fitowar batun taron da diyar shugaba Muhammadu Buhari ta shirya wanda mahalarta taron zasu biya N10,000 a matsayin kudin shiga. Zahra dai ta shirya taron ne domin baiwa mutane labarinta na musamman wanda tace zai taimakawa mahalartan wajen kauracewa cin zarafi ko barazanar shafukanContinue Reading

Wani Likita a kudancin kasar Indiya, ya samu nasarar ciro Kifi a cikin hancin wani Yaro a kasar Indiya. DABO FM ta tattaro cewa; Yaron ya gamu da iftila’in shigewar Kifin cikin hancinshi bayan ya fada cikin wata tamkekiyar Rijiya dake kusa dasu gidansu a jihar Tamil Nadu. DABO FMContinue Reading