Dan Majalissar tarayya mai wakilatar karamar hukumar Garga da Babura na jihar Jihar Jigawa, Adamu Fagengawo ya rasu. Ya rasu a wani asibiti dake birnin Dubai na hadaddiyar daular Larabawa. Iyalan mamacin sun bayyanawa jaridar Daily Nigerian cewar, ya yanke jiki ya fadi inda ana zuwa asibiti a chan birninContinue Reading

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje

Gwamnatin jihar Kano ta amince da fara biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi ma’aikatan jihar daga watan Disambar 2019. Ana sa ran ma’aikatan jihar zasu fara karbar albashin a tsakanun ranakun Litinin da Talata. Hakazalika gwamnati ta bayyana biyan bashin bashin cikon kudin tin daga watan Afirilun da karinContinue Reading