A kokarin ta na cigaba da kyautata dangantaka tsakanin ta da shuwagabannin al’umma, cibiyar fadakar da al’umma game da dokoki da taimakon Dan Adam wato Center for Legal Orientation and Humanitarian Aid (Cfloahra) a turance. ta kai ziyarar ban girma ga Mai Martaba Sarkin Zazzau kuma shugaban majalisar sarakunan JiharContinue Reading

Kungiyar mata ‘yan asalin jihar Jigawa mazauna garin Kaduna tana kan duba marasa lafiya kyauta a jihar. Kungiyar mai suna ‘Better Life for Jigawa Women wacce take karkashin jagorancin Umma Muhammad, yar asalin gundumar Bamaina dake karamar hyukumar Birnin-kudu. Kungiyar wacce take da Shedukwata a garin Kaduna, tana gudanar daContinue Reading