Labarai

Alƙalin alƙalan jihar Yobe, Musa Nabaruma ya rasu

Alƙalin alƙalan jihar Yobe, Musa Nabaruma ya rasu a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja a daren ranar Litinin.

Kanin mammacin, Mustapha Nabaruma ne ya bayyana gidan Talabijin na Channels labarin mutuwar a ranar Talata.

Yace Alkalin alkalan ya rasu ne bayan fama da wata matsananciyar rashin lafiya da aka kwantar da shi a babban asibitin tarayya na Abuja.

Kafin rasuwarshi, ya kasance alkalin alkalan jihar Yobe na tsawon shekaru 9 tin daga shekarar 2011 da tsohon gwamnan Ibrahim Gaidam ya nada shi.

Karin Labarai

Masu Alaka

Alhaji Shehu Shagari ya cika shekara 1 da rasuwa

Dangalan Muhammad Aliyu

Dan Najeriya ya mutu a kasar Indiya

Dabo Online

Sanata Babayo Garba Gamawa Bauchi ya rasu

Dabo Online

Mahaifin Hafsat Idris ‘Barauniya’ ya koma ga Allah

Dabo Online

Jarman Kano, Farfesa Isa Hashim ya rasu

Dabo Online

BUK ta sake rasa Farfesa

Dabo Online
UA-131299779-2