Alakar sarautar ‘Sarkin Bai’ da jihadin Shehu Usmanu Dan Fodio

Biyo bayan rahoton Aminu Ado Bayero ya tsige jigo a jihadin Shehu Bn Fodio wanda ya nada marigayi Ado Bayero sarki da muka fitar, mutane da dama suna ganin babu hadin Sarkin Bai da jihadin Shehu Usman. DABO FM ta kara binciko kyakkawar alaka dake tsakanin Sarkin Bai da Shehu Usmanu. Ana samun sarautar Sarkin Bai daga kabilar Dambazawa, wadanda su kuma sun kasance Fulani yan asalin kasar Senegal kamar yacce Ado Ahmad gidan Dabino ya wallafa a littafinshi mai take “Jagora Abun Koyi – Alh Mukhtar Adnan” wanda ya wallafa a shekarar 2003. Daga kasar Senegal, Dambazawa sukayi ta … Continue reading Alakar sarautar ‘Sarkin Bai’ da jihadin Shehu Usmanu Dan Fodio