Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje

Gwamnatin jihar Kano ta amince da fara biyan N30,000 a matsayin mafi karancin albashi ma’aikatan jihar daga watan Disambar 2019. Ana sa ran ma’aikatan jihar zasu fara karbar albashin a tsakanun ranakun Litinin da Talata. Hakazalika gwamnati ta bayyana biyan bashin bashin cikon kudin tin daga watan Afirilun da karinContinue Reading

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahii Umar Ganduje, ya nada Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, a matsayin shugaban Majalissar Sarakuna da dattawan jihar Kano. Hakan na zuwa ne bayan tsammani da al’umma sukayi akan yiwuwar nada Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero a matsayin shugaban Majalissar. Da yake bada sanarwar, AbbaContinue Reading

Hotunan Gadar a lokacin da aikin ya fara yin nisa;  Gadar kasan da gwamnati jihar Kano takeyi karkashin jagorancin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje a birnin Kano. Gadar da take a titin Magaji Dambatta Road, tsohon shatale-talen Dangi. Gwamnatin tace dai za’a kammala gadar cikin rabi zuwa karshen wannan shekararContinue Reading

Ahmad Rufa’i, dan majalissar dokokin jihar Kwara mai wakiltar karamar hukumar Patigi ya rasu da safiyar yau Talata. Sanarwar ta fito daga kakakin majalissar jihar, Salihu Danladi ta hannun mataimakinshi na fagen yada labarai, Ibrahim Shariff. Ahmad Rufa’i ya rasu ne bayan fama da yar gajeriyar rashin lafiya wacce tayiContinue Reading

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila, ta sallami Unai Emery daga matsayin mai horas da kungiyar. Kungiyar ta maye gurbinshi da Freedie Ljungerg a matsayin horaswa na rikon kwarya kafin ta samun wanda zai maye gurbin Emery.

Shugaban tsagin R-APC kuma mai magana da yawun ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Buba Galadima ya shiga hannun jami’an tsaron a yammacin yau Lahadi. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito kamun Alhaji Buba Galadima ta hannun ‘yar gidan Buba Galadima, bayan da tace an tare shi aContinue Reading