Na rantse bazamu sake satar kudin Najeriya ba – Atiku Abubakar

Tsohon mataimaki kuma dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin inuwar jami’iyyar PDP yace bazasu sake satar…

Mun bar barayi da Allah – Buhari

Shugaba Muhammad Buhari yace hukuncin duk masu sace kudin al’ummar yana wajen Allah. Shugaban yayi bayanin…

Taraba: An sako sakataren gwamnati da masu garkuwa suka sace

Hassan Mijinyawa, sakataren yada labaran gwamnan jihar Taraba, Darius Ishaku, ya dawo gidan bayan da masu…

Kano Municipal: APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya – INEC

Babbar hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tace jami’iyyar APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya a…

Tabbas Ganduje ya karbi cin hanci – EFFC

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFFC ta tabbatar da sahihancin bidiyon da…

Kano: Gobara ta tashi a kasuwar Sabon Gari

Gobara ta tashi ne a yau Litini, a kasuwar Sabon Gari dake karamar hukumar Fagge a…

Zuwan Buhari Kano: Barranta rashawa ko goyon bayanta?

Jirgin yakin neman zaben shugaba Buhari yau zai sauka a jihar Kano, jihar da ake zargin…

Bidiyo: Gwamna a Indiya, ta kunyata ma’aikaci akan kashe N2550 ba bisa ka’ida ba

Luitenant Kiran Bedu, gwamna a yankin Puducherry dake kasar Indiya ta gargadi wani ma’aikaci bisa kashe Rupee Dari…

BBC Hausa ta dage muhawarar data shirya a Kano

Sashin Hausa na BBC, ya bada sanarwa dage ranar da aka shirya domin gabatar da muhawarar…

Fellaini zai bar Man Utd

Wata kungiya kwallon kafa ta Shandong Luneng dake kasar China, tana tattaunawa da Man Utd akan…

Rahama Sadau ta kammala karatu a kasar Cyprus

Fitacciyar jarumar, Rahama Sadau ta kammala karatun ta jami’ar Eastern Mediterranean University dake birnin Famagusta a…

Ko shugaban karamar hukuma na samu, zanyi -Isa Yuguda

Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Isa Yuguda yace a shirye yake da zama shugaban karamar hukuma idan…

Mahaifiyar Ahmed Musa ta rasu

Mahaifiyar dan wasan gaban kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Ahmed Musa ta rasu ne bayan fama…

Gobara ta kone kamfanin giya a jihar Abia

Hukumar kare hadura da kashe gobara ta jihar Abia, kudancin Najeriya sun bada tabbacin tashin dobara…

Saurayi ya kashe kanshi bayan zargin fyade

Asiwaju mazaunin garin Lagos ya kashe kanshi a wani hotal dake garin na Lagos da misalin…

Atiku zai fuskanci matsin lamba inya dawo Najeriya – Lai Muhammad

Lai Muhammad, ministan yada labarai na kasa ya bayyanawa manewa labarai cewa tsohon mataimaki kuma dan…

Sabuwar taswirar kudin fasfo a Najeriya.

Hukumar kula da shige da fice ta Najeriya (Nigeria Immigration Service) ta fitar da sabuwar taswirar…

Hotuna: Atiku a Amurka

Atiku bai je Amurka ba – Paul Ibe

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar bai bar kasa Najeriya zuwa kasar Amurka ba. Mai…

Atiku Abubakar ya dau hanyar zuwa kasar Amurka

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP ya kama hanyar zuwa kasar Amurka. Atiku Abubakar…