Mun bude wannan shashi ne domin tallafawa dalibai wajen yi karatunsu cikin sauki. Muna dora karatuttuka daban daban wadanda suka hada da Power Point presentations, Word document da dai sauransu domin taimakawa dalibai.
DABO STUDY
Yi karatunka cikin nutsuwa da kwanciyar hankali.
Shafin Karatu
Barkanka da zuwa wannan shafi da zai taimaka maka wajen yin karatunka cikin nutsuwa da kuma kwanciyar hankali. Wannan shirin yana zuwa ne karkashin jagorancin wannan kafa mai albarka a kokarin da take wajen sadar da dalibai ga hanyoyin karatu na zamani. Zaku sami PDF, DOC, da kuma Power Point.
Ayi karatu lafiya…
Zabi Bangare Karatu
Medical
Pharmacy
Opthamology
Pharmaceutical Analysis
Pathology
Medicinal Chemistry
Labarai