Zazzabin Lassa, ciwo ne da kan iya jawo mutum ya rika zubar da jini ta kowace mafaka (hanci, baki, ido, da sauransu), har ma Idan abin ya zo da ajali, ya raba mutum da duniyar baki daya. A halin yanzu ana annobar wannan cuta a Najeriya har cutar ta kasheContinue Reading

Shuwagabannin Najeriya, sun kasancewa daga cikin shuwagabanni mafi zarra a wajen yi wa asusun kasa ta’annati a fadin duniya. Satar miliyoyin kudade ya zama tamkar wutar lantarki a kasashen turai domin a kowanne matakin gwamnatin wanda ya hada da tarayya har zuwa karamar hukumar, ana samun masu handame kudaden daContinue Reading

Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da kaiwa akan Ministan Sadarwa na Najeriya, Dr Ali Isa Pantami a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano ranar TalatarContinue Reading

Mansurah Abdulaziz, kwararriya kuma masaniyar kwayoyin halitta dake aiki a cibiyar bincike sashin ‘Biotechnology’ na Jami’ar Bayero dake Kano, ta yi gagarumin kokari waje taimakon kawar da cutar ‘Cancer’. Kwararriyar masaniyar kwayoyin halittar tayiwa Jaridar The Guardian bayani dalla-dalla kan binciken ta na samar da maganin ‘Cancer’ Mansurah Isah, itaceContinue Reading