Hasken Rayuwa: Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W

As Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan... Read more »

Hotuna: Yacce wayar Salula ta bata Rayuwarmu ta Yau da Kullum

Wayar Salula aba ce dake taimakawa wajen saukaka rayuwar mutane, wajen neman Ilimi, sada Zumunta dama sauran abubuwan al-fanu. Sai dai a wani bangaren kuma, tana taimakawa sosai wajen... Read more »

Zagin Shuwagabanni da Malaman Addini tamkar zubar da jini ne – Dr Rijiyar Lemo

Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musamman a kafafen sadarwa. Malam ya... Read more »

Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W, Daga Mal. Aslam Bin Uthman

As Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna neman taimakonsa muna nema gafararsa, muna neman tsarinsa daga sharrukan kawunanmu da munanan... Read more »

Sharhi kan maganar fin karfin Buhari da akayi akan rikicin Zamfara, Daga Yakubu Musa

Daga shafin Yakubu Musa a facebook, inda yayi sharhi da tambihi game da maganganun wani malamin addinin Islama a jihar Kano. Yakubu Musa ya fara da cewa: “Amma shi... Read more »

Taskar Matasa: Tunatarwa ga Iyayenmu Mata, Daga Umar Aliyu Fagge

Ya kamata ace a kullum hankali da ilimi su ne jagorori gurin aiwatar da rayuwar mu ta yau da gobe, democradiya ta bamu damar yin za6e ne domin mu... Read more »

INA AMFANIN BADI BA RAI: Kuri’ata tafi Kudi

A cigaba da jan hankalin al’ummar Najeriya musamman mutane na arewaci akan siyarda ‘yancin da dokar kasa ta baiwa kowa. Muna kara godiya ga Allah, daya sa muka ga... Read more »