Kafar Dabo FM tana neman ma’aikata da zasu bada gudunmawa wajen tafiyar da ayyukanmu na yau da kullin. Muna neman wadanda zasuyi aiki damu, aikin gudunmawa domin tallafawa wannan kafa ga kaiwa ga ci wajen tunkarar manufarmu na zama Muryar Matasa da Arewacin Najeriya. Kowa zai iya nema domin badaContinue Reading