Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin  Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin London. Majiyar Dabo FM ta bayyana Junaid na cewa: “Sanusin ya nemi Osinbajo ya bashi kujerar mataimakin shugaban kasa idanContinue Reading

Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin London. Majiyar Dabo FM ta bayyana Junaid na cewa: “Sanusin ya nemi Osinbajo ya bashi kujerar mataimakin shugaban kasa idanContinue Reading

Dan takarar gwamna a jamiyyar PDP ta jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ya bayyana babu wata farfaganda da zata firgita shi a kan shari’ar zaben gwamnan Kano daya shigar a gaban kotun kare kukan ka. Rahoton da Dabo FM ta samu daga jaridar PoliticsDigest ya bayyana wannan kalamai sunzoContinue Reading

Dan majalisa mai wakiltar Tarauni, Hafizu Kawu ya dauki nayin mata 100 domin koyon ilimin daukar hoto wanda Hanan Buhari zata kaddamar a karamar hukumar Tarauni. Dabo FM ta zanta da daya daga cikin hadiman gidan dan majalisar, Sen Abba Madugu, wanda ya tabbatar da faruwar hakan ya kuma yiContinue Reading

Kafatanin shugabancin jam’iyyar APC na jihar Kano sun dira a babban birnin tarayya dake Abuja domin halartar shari’ar zaben gwamnan Kano da kotin koli zata yanke hukunci a gobe Litinin. Majiyar Dabo FM ta hango jagorancin jam’iyyar na jihar Kano ciki har da kwamishinoni da masu bawa gwamna shawara sunContinue Reading

Mallam Ibrahim Shekarau, sanatan Kano ta tsakiya a Najeriya, yace akwai bukatar gwamnatin tarayya ta kara yawan kudaden da take baiwa yan majalissun dokokin domin ayyukan mazabu. Mallam Shekarau yace kudaden da yan majalissun dokokin Najeriya suke karba na ayyukan mazabu basu da yawa domin basu taka kara sun karyaContinue Reading

Rundunar Hukumar Hisbah ta aike da sammaci zuwa ga baturiyar Amurka, Janine Sanchez tare da matashin da suke kokarin aure, Isa Sulaiman dan unguwar Panshekara a yammacin Asabar. Majiyar Dabo FM ta bayyana baturiya da matashin sunje ofishin Hisbah na unguwar Panshekara, an kuma yi musu tambayoyi wanda mahaifin matashinContinue Reading

Bayan bincike da masana lafiya sukayi akan illar da ‘Agwaluma’ take yi wa Maza na rage musu karfin jima’i, binciken ya tabbatar da babban al’fanunta ga jikin iyaye Mata. DABO FM ta tattara cewa masanan sun bayyana cewa, Agwaluma tana dauke da wasu sunadarai wadanda ke hana bunkasar cutar cizonContinue Reading

Mahaifin matashin da baturiya ta biyo unguwar Panshekara dake jihar Kano, Malam Isa Sulaiman, yace zai kai maganar gaba jami’an tsaro na farin kaya wato State Security Service. Matashin ya hadu da masoyiyar tasa ne, Janine Sanchez a dandalin sada zumunta na Instagram a bara inda har magana tayi karfi mahaifiyarContinue Reading

Muhammad Sa’id Jammal dan Najeriya dake zaune a Abuja ya ginawa matarsa gida mai kirar jirgin sama saboda soyayyar ta da son tafiye tafiye, iyayen Jammal yan asalin Labanon ne amma yana dauke da shaidar zama cikakken dan Najeriya. Rahoton Dabo FM ya bayyana cikin wata hira da BBC Pidgin,Continue Reading

Bayan rahoton Dabo FM na sake maka wani dan Najeriya da ake zargi da fasa kwarin kwayoyi zuwa kasar Saudiyya, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bawa atoni janar na Najeriya, Abubakar Malami umarnin ayi duk mai yiwuwa domin kubutar da wani dan asalin jihar Zamfara dake jiran hukuncin rataya aContinue Reading

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umarar Zulum, ya samu lambar yabon Musulmi mafi kokari a Najeriya na shekarar 2019, na jaridar Musulmai, Muslim News, jaridar Musulunci ta daya a Najeriya. Rahoton da Dabo FM ta samu daga jaridar LegitNg ya bayyana samun lambar yabon Farfesa Zulum bai zo da mamakiContinue Reading