Daliban jihar Kano dake karatu a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, sun samu nasarar lashe zaben jihar da ta fi kowacce jiha iya kwalliyar Gargajiya. An gudanar da zaben ne bayan anyi shagulgulan raya al’adun Najeriya na shekarar 2019 mai taken ‘ABU Grand Cultural Carnival 2019. Kano ta dai samuContinue Reading