Sarkin kasar Oman, Sultan Qaboos bin Said, mai shekaru 79 a duniya ya rasu kamar yacce kamfanin rarraba labaran kasar da gidajen talabijin a kasar suka tabbatar a ranar Asabar. “Cikin bakinciki, babbar kotun koli tana jimami… Sarkinmu, Qaboos bin Said….. Allah ya zabar masa barin duniya a ranar Juma’a.Continue Reading

Majalissar Dokokin kasar Amurka tana shirin tsige shugaban kasar Mr. Donal Trump. Yan majalissar Democrat ne dai ke kkkarin aiwatar da wannan shiri. Yanzu haka ‘yan majalissar suna dakon samun wani kaso ne daga cikin na ‘yan uwansu ‘yan Republic, domin kai ga samun nasara wannan aiki na shugiya. MajiyarContinue Reading

Duk da sanarwar gargadi da Rundunar ‘Yan Sanda ta bayar, yanzu haka ‘yan Shi’a sun fito ran gadi a cikin garin Zaria ta jihar Kaduna Karin Labarai

Bayan shafe kwanaki 55 da Jirgin zuwa duniyar wata mai taken ‘Chandrayaan II’, jirgin yayi tutsu. DABO FM ta binciko cewa masu kula da jirgin sun rasa na’urarshi a lokacin daya rage saura kilomita 2.51 jirgin ya sauka a inda ake so. Kasar Indiya dai ta harba jirgin ne tinContinue Reading

Kotu ta umarci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta haramta kungiyar ‘Yan uwa Musulmi ta Najeriya dake bin mazahabin Shi’a. A ranar Juma’a, wata babbar kotu a Abuja ce ta yanke haramta kungiyar biyo bayan zanga-zangarsu da kotu dace ta addabi garin na Abuja. DABO FM ta rawaito daga Jaridar PunchContinue Reading

Har cikin ma’ajiyar kudade Goggon Birin yabi ya hadiye miliyan 6.8 a gidan namun dajin gwamnatin jihar Kano. Wani ma’aikacin gidan namun dajin daya bukaci a sakaye sunanshi ya bayyanawa gidan Rediyon Freedom dake jihar Kano cewa Goggon birin ya dakawa kudaden wawa a ma’ajinsu. Da yake bayani, shugaban tattaraContinue Reading

Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kasafin kudin shekarar 2019. Shugaba Buhari ya aikewa majalissar Dattajai akan kashe Naira tiriliyan 8.83. Kudin ya kama Naira Tiriliyan 8.92 bayan karin biliyan 10 da majalissar tayi. Kamfanin dillancin labaran Najeriya ‘NAN’ya rawaito sanyawa kasafin kudin da shugaba Muhammadu Buhari yayi. KamfaninContinue Reading