An gudanar da tiyatar kwakwalwa ta farko a fadin jihar Kano a sabon asibitin Muhammad Buhari specialist Hospital dake Giginyu. Tiyatar da aka gudanar a cikin makonnan biyo bayan tagomashin kayan aiki tiyatar da gwamnatin jihar karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta samar a shirinta na inganta fannin lafiyaContinue Reading

Allah ya yiwa tsohon shugaban najeriya Shehu Shagari rasuwa a yau juma’a a wani babban asibitin dake  birni Abuja babban birnin tarayyar kasar ta Najeriya bayan yasha fama ta ‘yar gajeriyar rashin lafiya. Rahotan rasuwar ya fito daga wajen jikan sa Bello shagari wanda ya wallafa a shafinsa na twitter.Continue Reading

Ranar ashirin da biyar ga watan disambar kowacce shekara mabiya addinin kiristanci suna farin ciki a wannan rana domin muryar zagayowar ranar haihuwar Jesus. A wannan shekarar ma bata sauya zani ba, rana ce ta farin ciki wacce ta kunshi addu’o’i, ziyara da sauran kyawawan aiyuka a wannan rana. Al’ummarContinue Reading