Majalisar Dokokin Kasar Iraki ta yi wani zama na musanman inda ta yanke hukunci akan fitar da sojojin Amurka daga kasarta. Rahoton Dabo FM ya bayyana Majalisar dai karkashin shugabancin Muhammed al -Halbusi ta yi zaman ne domin tattaunawa akan yadda sojojin Amurka ke kasar nata. ‘Yan majalisu ‘yan Shi’a sunContinue Reading