Copyrighted.com Registered & Protected

Tabbas Ganduje ya karbi cin hanci – EFFC

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Najeriya, EFFC ta tabbatar da sahihancin bidiyon da…

Asisat Oshoala ta tafi Barcelona

‘Yar wasan gaba ta kungiyar Super Falconets ta Najeriya, Asisat Oshoala ta kammala komawa kungiyar kwallon…

Zuwan Buhari Kano: Shin Buhari yana goyon bayan ‘yan rashawa?

A cigaba da yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari, yau na sauka a garin Kano domin…

Zuwan Buhari Kano: An dauke wuta lokacin jawabin shugaba Buhari a fadar sarkin Kano

A cigaba da yawon yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari, yau jirgin shugaban ya sauka…

Zuwan Buhari Kano: Barranta rashawa ko goyon bayanta?

Jirgin yakin neman zaben shugaba Buhari yau zai sauka a jihar Kano, jihar da ake zargin…

Limami ya bayyana shirin bude masallacin ‘yan luwadi a Australia

Nur Warsame ya bayyanawa duniya matsayinshi na kasancewa dan luwadi a shekarar 2010. Limamin dan asalin…

Zamafara: Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga sama da 20

Rudunar sojin ta samu nasarar kashe yan bindiga dadi sama da guda ashirin. Rundunar sojojin na…

Bidiyo: Gwamna a Indiya, ta kunyata ma’aikaci akan kashe N2550 ba bisa ka’ida ba

Luitenant Kiran Bedu, gwamna a yankin Puducherry dake kasar Indiya ta gargadi wani ma’aikaci bisa kashe Rupee Dari…

Fellaini zai bar Man Utd

Wata kungiya kwallon kafa ta Shandong Luneng dake kasar China, tana tattaunawa da Man Utd akan…

Kasar Saudiyya zata gayyaci Jay Z da Beckham, bude gidan rawa

Gayyatar ya biyo bayan shirye-shiryen yarima mai jiran gado, Muhammad Bin Salman Al Saud na maida…

Ko shugaban karamar hukuma na samu, zanyi -Isa Yuguda

Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Isa Yuguda yace a shirye yake da zama shugaban karamar hukuma idan…

Mahaifiyar Ahmed Musa ta rasu

Mahaifiyar dan wasan gaban kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Ahmed Musa ta rasu ne bayan fama…

Atiku zai fuskanci matsin lamba inya dawo Najeriya – Lai Muhammad

Lai Muhammad, ministan yada labarai na kasa ya bayyanawa manewa labarai cewa tsohon mataimaki kuma dan…

Hotuna: Atiku a Amurka

Gargadi Ba'a yarda wani kamfanin Labarai ko shafi yayi amfani da Rahotanninmu ba tare da tuntubarmu…

Atiku Abubakar ya dau hanyar zuwa kasar Amurka

Dan takarar shugaban kasar Najeriya na jam’iyyar PDP ya kama hanyar zuwa kasar Amurka. Atiku Abubakar…

Juventus ta lashe Super Coppa karo na takwas

Kungiyar dake jan ragamar teburin gasar Serie A ta kasar Italiya ta samu damar lashe kofin…

Mikel Obi zai koma Crystal Palace

Kungiyar Crystal Palace na zawarcin kyaftin din kungiyar Super Eagles. Mikel Obi ya katse kwantiraginshi daga…

‘Yar Saudiyar da tayi ridda, ta samu mafaka a Canada

Rahaf Mohammed Alqunun ta isa birnin Toronto dake kasar Canada. Labaran Hotuna Lokacin isowar Rahaf Mohammed…

Sai na kashe Buhari – Victor Odungide

Mutumin mai suna Victor Odungide yayi wannan furuci a shafinshi na Twitter @vikolo2000 Hakan ya biyo…

Liverpool ta zauna daram a kan tebur

Kungiyar ta Liverpool ta samu nasara a wasan ta na ranar asabar data kara da takwararta…

%d bloggers like this: