Virgil van Dijk ya zama gwarzon dan wasa a gasar Firemiyar Ingila

Dan wasa mai tsaron baya na kungiyar Liverpool kuma dan kasar Netherlands, Virgil van Dijk ya…

Hukumar Hisbah ta raba aure 312 a jihar Jigawa

Daga shashin Hausa na Jaridar Leadership, jaridar tace; “Shugaban hukumar Hizba ta jihar Jigawa Ibrahim Dahiru…

Rundunar Sojin Najeriya zata ci bashin makudan Kudade

Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya, Tukur Buratai yace rundunar zata yi kokarin nemawa kamfanin Naira Biliyan 1.…

Kasar Burundi ta kwace lasisin BBC, ta tsaurara dakatarwa da tayiwa VOA

Gwamnatin kasar Burundi ta fara dakatar da BBC da VOA daga watsa shirye-shirye a Burundi a…

‘Yan Kungiyar Boko Haram sun kwashe makamai dake cibiyar binciken Sojoji a Borno.

Wasu mayakan kungiyar boko haram sun kai hari wata cibiyar binciken soji dake kudancin Jihar Barno…

Kamfanin Kera Motoci mallakar sojojin Najeriya na bukatar Naira Biliyan 1 – Buratai

Shugaban Rundunar Sojojin Najeriya, Tukur Buratai yace rundunar zata yi kokarin nemawa kamfanin Naira Biliyan 1.…

Duban Lafiyar Sheikh: Kasar Iran ta yabawa shugaba Buhari kan El-Zakzaky

Gwamnatin kasar Iran ta yabawa shugaba Muhammadu Buhari bisa barin manyan likitoci daga kasar waje domin…

Babban Sifetan ‘Yan sandan Sri Lanka ya ajiye aiki bisa mutuwar mutane 320 a harin ta’addanci

Babban Sifetan ‘Yan sandan kasar Sri Lanka, Pujith Jayasundara ya ajiye mukaminshi na zan ragamar rundunar…

Buhari ya bada kyautar $500,000, Babura da Motoci ga kasar Guinea Bissau

Shugaba Muhammadu Buhari ya bada kyautar dala dubu dari biyar, kwatankwacin Naira miliyan 180 ga kasar…

Ganduje zai kaddamar da Manyan Motocin Bas na zamani guda 100

Gwamnatin jihar Kano, karkashin gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje tace ta kammala shirinta ta kaddamar da…

Karfin wutar Lantarkin Najeriya ta ragu da 3,231MW

Karfin wutar lantarkin Najeriya ta ragu da 3,231 MW a ranar Laraba bayan mako daya na…

Mahaifin Kakakin Majalissar Jihar Kano, Kabiru Alhassan Rurum ya rasu

Allah ya yiwa Mahaifin kakakin majalisar jihar Kano, Rt Hon Kabiru Alhassan Rurum rasuwa. Gidan Talabijin…

Buhari zai kai ziyarar sirri zuwa kasar Birtaniya a yau Alhamis

Shugaba Muhammad Buhari zai je kasar Birtaniya a yau Alhamis kamar yadda fadar gwamnati ta bayyana.…

Gwamnatin Ganduje zata biya ₦30,600 a matsayin mafi karancin albashi

Gwamnatin jihar Kano karkashin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje tace zata biya ₦30,600 a matsayin mafi karancin…

Wani Mai gadi ya zabi ayi rijiyar burtsatse a kauyensu da a gina masa gida

Wani Mai gadi ya mayar da kyautar gida da mai gidanshi dan kasar Indiya ya bashi…

‘Yan Shia sun balle kofar Majalissar Tarayya, sun kori jami’an Tsaro

Kungiyar yan uwa musulmi ta Shia sun balle kofar shiga majalissar tarayyar Najeriya tare da samun…

Kungiyar ISIS ta dauki alhakin harin Sri Lanka daya kashe mutane 320

Kungiyar ‘Yan ta’addar ISIS tace itace ta gudanar da hari a kasar Sri Lanka, ta fitar…

Buhari zai jagoranci raba motocin zirga-zirga 820 a jihar Legas

Shugaba Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Legas a yau Laraba, 24/03/19 domin bude wasu manyan manyan…

Wani mutum ya kone kanshi saboda tsananin talauci a jihar Ebonyi

‘Yan sanda a jihar Ebonyi suna gudanar da bincike kan rahoto da suka samu na wani…

“Abacha, Ado Bayero, Buhari da Umaru Yar’adua, ba ‘yan Najeriya bane”

Gidan Rediyo Cool FM dake jihar Legas ya fitar da wani rahoto da cewa Gen Abacha,…