Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tabbatar da cafke Idowu Daniel, malamin makarantar sakandire mai shekara 28, wanda ake zargi da yin lalata da daliba a wata makarantar kudi dake jihar. Rahotanni sun bayyana Daniel, malamin wanda yake koyar da kwafuta a makarantar Anatasia Comprehensive ya yi wa dalibar maiContinue Reading

Gwamnatin jihar Kano ta dauko kwararru guda 40 daga fannonin Injiniyanci, Zane-zane da sairan fannoni inda zata turasu kasar Birtaniya don daukar horo. Gwamnatin tace wadannan kwararru 40 da zata tura kasar Birtaniya, zasu dauko hore ne kuma su dawo jihar domin koyawa matasan jihar Sana’o’i daban daban na dogaroContinue Reading

Rahotannin sun bayyana cewa tini dai gwamnatin tarayya ta karbi umarnin daga kotu a Abuja na bayyana kungiyar IMN da Al-Zakzaky yake jagoranta a matsayin kungiyar ta’addanci. Tin dai a ranar 26 ga watan Yulin 2019, mai shari’a Nkeonye ta ayyana haramta kungiyar tare bayyanata a matsayin kungiyar ‘yan ta’adda.Continue Reading

Kotu ta umarci gwamnatin tarayyar Najeriya da ta haramta kungiyar ‘Yan uwa Musulmi ta Najeriya dake bin mazahabin Shi’a. A ranar Juma’a, wata babbar kotu a Abuja ce ta yanke haramta kungiyar biyo bayan zanga-zangarsu da kotu dace ta addabi garin na Abuja. DABO FM ta rawaito daga Jaridar PunchContinue Reading

An zargi wata mata a jihar Kaduna da caccakawa Mijinta wuka a jihar dake arewa maso yammacin Najeriya. Matar da ake zargi mai suna Aisha, ta caccakawa mijin nata Yahaya A Maiyaki wukar da safiyar Juma’ar 25 ga watan Yulin 2019. DABO FM ta tattaro cewa; Aisha ta cakawa mijinContinue Reading

Kungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a wa ikamatussunah tayi kira ga Majalissar Dattijai da kada su tantance ‘yan Shi’ar da sunansu ya fito a jerin sunayen da shugaba Buhari ya aikewa majalissar. Shugaban gamayyar malaman kungiyar, Sheikh Sani Yahaya Jingir ne ya bayyana haka a wata hirarshi da manema labarai a garinContinue Reading

Majalissar Dattijai ta fara tantance sunayen Ministocin da shugaba Muhammadu Buhari ya aike mata. Hakan na zuwa ne cikin kasa da awanni 32 da shugaban ya aike da sunayen zuwa ga zauren majalissar. Tini dai majalissar ta fara tantance Ministocin dake cikin jerin da shugaban ya aike mata. Ana daiContinue Reading