Jami’an tsaron na DSS sun bayyana cewa dan gwagwarmayar nan na darikar Kwankwasiyya baya hannunta. Hukumar ta nesanta kanta daga tsare Idris wanda akafi sani da Dadiyata biyo bayan da mai magana da yawun dan takarar gwamnan jihar Kano, Sunusi Bature Dawaki, ya fidda bayanin zargin DSS da kama Dadiyata.Continue Reading

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta shirya tsaf domin daukar sabbin ma’aikata a ma’aikatunta guda 27 na cikin jihar. Ga masu son neman aikin, zasu garzaya shafin yanar gizo-gizo wanda gwamnatin ta ware domin manema aikin. Gwamnatin ta bayyana ranar 12 ga watan Agusta 2019 a matsayin ranar da zataContinue Reading