Ango Abba Mu’azu Dan Jabalu da amaryarshi Rufai’atu, sun shafe watanni 2 da yin aure. DABO FM ta tattaro cewa Abba ya angonce ranar 21 ga watan Afirilun 2019 tare da amaryarshi a jihar Sokoto. Tin bayan fitowar labarin auren Abba, al’ummar yakin arewacin Najeriya sukayi ta cece-kuce akan lamarin,Continue Reading

Har cikin ma’ajiyar kudade Goggon Birin yabi ya hadiye miliyan 6.8 a gidan namun dajin gwamnatin jihar Kano. Wani ma’aikacin gidan namun dajin daya bukaci a sakaye sunanshi ya bayyanawa gidan Rediyon Freedom dake jihar Kano cewa Goggon birin ya dakawa kudaden wawa a ma’ajinsu. Da yake bayani, shugaban tattaraContinue Reading

Haj Aisha Muhammadu Buhari, ta bada sanarwar chanza sunan matsayinta daga mai dakin shugaban shugaban kasa zuwa ‘First Lady’ ta kasar Najeriya. Aisha Buhari ta bada sanarwar ne a waje liyafar girmamawa da aka shiryawa matan tsofaffin gwamnonin Najeriya a fadar gwamnatin dake Abuja. Bisi Olumide Ajayi, daya daga cikinContinue Reading