A cigaba da gudanar da karashen zaben gwamnan jihar Kano, daga mazabar GAMA ta Kudu, al’ummar yankin suna cigaba da kada kuri’arsu cikin lumana da kwanciyar hankali. Gama ta Kudu na da rijisatar masu kada kuri’a kimanin mutum 2000, daga cikin 40,000 da mazabar GAMA take dashi baki daya. GidanContinue Reading