Kungiyar dake jan ragamar teburin gasar Serie A ta kasar Italiya ta samu damar lashe kofin Super Coppa karo a takwas. Kungiyar ta samu nasarar wasan ne yayin da dan wasa Cristiano Ronaldo ya gefa kwallo a minti na 61 bayan dawowa daga hutun rabin lokaci. Wannan shine karo naContinue Reading

Kungiyar Crystal Palace na zawarcin kyaftin din kungiyar Super Eagles. Mikel Obi ya katse kwantiraginshi daga kungiyar Tainjin Teda dake kasar China inda ya shafe kakar wasanni biyu ta 2017 da 2018. Yaci kwallaye 2 a wasanni 18 daya buga a kakar 2018. Kwallo daya a wasanni 13 a kakarContinue Reading

Kungiyar ta Liverpool ta samu nasara a wasan ta na ranar asabar data kara da takwararta ta Brighton & Hove Albion. Liverpool din dai ta shiga matsi tin bayan shigar sabuwar shekara inda ta kasa cin wasannin data buga a farkon shekarar. Gwarzon dan wasan Africa Mohammed Salah shine yaContinue Reading

An gudanar da tiyatar kwakwalwa ta farko a fadin jihar Kano a sabon asibitin Muhammad Buhari specialist Hospital dake Giginyu. Tiyatar da aka gudanar a cikin makonnan biyo bayan tagomashin kayan aiki tiyatar da gwamnatin jihar karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta samar a shirinta na inganta fannin lafiyaContinue Reading

Liverpool tayi rashin nasara a hannun takwararta ta Manchester city mai rike da kambun gasar firimiyar ta kasar Ingila. Wasan da aka buga a jiya alhamis ya ja hankalin magoya bayan kwallon kafa a fadin duniya, wasan da akeyiwa kallon mafi zafi a kakar wasannin bana ta firimiyar. Dan wasanContinue Reading

Jirgin  mai saukar ungugulu mallakar sojin saman Najeriya ya fado yayin da yake mayar da martanin hare-hare da yan tada kayar baya suke kaiwa a yankin arewa maso gabashin Najeriya. Har zuwa yanzu babu rahoto na silar faduwar jirgin, ko kuma adadin rauni ko rayuka da aka rasa a lokacinContinue Reading

Dan wasan faransan paul Pogba ya shiga ‘yar matsala da kocin dan Portugal (Jose Mourinho), tin bayan barin kocin daga kungiyar ta Manchester United dan wasan ya dawo da martabarshi a idon duniya duk da ana ganin tsarin Mourinho shine ya kashe dan wasan. Pogba yaci kwallaye hudu a wasaContinue Reading