Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila, ta sallami Unai Emery daga matsayin mai horas da kungiyar. Kungiyar ta maye gurbinshi da Freedie Ljungerg a matsayin horaswa na rikon kwarya kafin ta samun wanda zai maye gurbin Emery. Karin Labarai