Hukumar gudanarwar gasar Firimiya ta NAjeriya, taci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tsabar kudi Naira miliyan 8, bisa rashin da’a da magoya bayanta sukayi yayin gudanar da wasansu a jihar Legas. Salihu Abubakar, shugaban gudanarwar LMC, ya bayyana hukunci a wata sanarwar daya fitar sakamakon barkewar magoya bayanContinue Reading

Kungiyar kwallo kafa ta Chelsea da Real Madrid sun cimma matsaya akan cinikin dan wasa Eden Hazard na kungiyar ta Chelsea. Hakan na zuwa ne bayan da kungiyara Chelsea ta wallafa a shafinta na yanar gizo, inda ta bayyana dukkanin kungiyoyin sun cimma matsaya akan siyarwa da Real Madrid danContinue Reading