Kungiyar kwallon kafa ta Manchester city ta ragargaza takwarta ta Chelsea da ci shida da nema a yammacin yau Lahadi. Wasan da aka buga a birnin Manchester, ya baiwa kungiyar ta Manchester City damar darewa kan teburin gasar Premier League ta kasar Ingila. Dan wasa Raheem Sterling, shine ya faraContinue Reading

‘Yar wasan gaba ta kungiyar Super Falconets ta Najeriya, Asisat Oshoala ta kammala komawa kungiyar kwallon kafar mata ta Barcelona dake kasar Spaniya a matsayin yar wasan aro daga kungiyar Dalian dake birnin Nanjing  ta kasar China.   Sauran labarin na zuwa……………………   Karin Labarai

Wata kungiya kwallon kafa ta Shandong Luneng dake kasar China, tana tattaunawa da Man Utd akan dan wasa Maroune Fellaini. Rahotanni sun nuna cewa kafin a rufe kasuwar cinikayyar ‘yan wasa, kungiyar ta Man Utd zatayi gwanjon dan wasan akan kudi £7m. Ana sa ran dan wasan zai iya samuContinue Reading

Mahaifiyar dan wasan gaban kungiyar Super Eagles ta Najeriya, Ahmed Musa ta rasu ne bayan fama da rashin lafiya. Sarah Moses mahaifiyar dan wasan ta rasu ne a ranar Alhamis, 24 ga watan Janairun 2019 a wani asibitin kudi dake babban birnin tarayyar Abuja. Da yake bayyanawa a shafinshi naContinue Reading

Kungiyar dake jan ragamar teburin gasar Serie A ta kasar Italiya ta samu damar lashe kofin Super Coppa karo a takwas. Kungiyar ta samu nasarar wasan ne yayin da dan wasa Cristiano Ronaldo ya gefa kwallo a minti na 61 bayan dawowa daga hutun rabin lokaci. Wannan shine karo naContinue Reading

Kungiyar Crystal Palace na zawarcin kyaftin din kungiyar Super Eagles. Mikel Obi ya katse kwantiraginshi daga kungiyar Tainjin Teda dake kasar China inda ya shafe kakar wasanni biyu ta 2017 da 2018. Yaci kwallaye 2 a wasanni 18 daya buga a kakar 2018. Kwallo daya a wasanni 13 a kakarContinue Reading

Kungiyar ta Liverpool ta samu nasara a wasan ta na ranar asabar data kara da takwararta ta Brighton & Hove Albion. Liverpool din dai ta shiga matsi tin bayan shigar sabuwar shekara inda ta kasa cin wasannin data buga a farkon shekarar. Gwarzon dan wasan Africa Mohammed Salah shine yaContinue Reading

Dan wasan gaban na Super Eagles Edion Ighalo yana cikin ‘yan wasan da Barcelona ke domin maye gurbin Munir El Hadadi da Denis Suarez. Jaridar Sifaniya ta rawaito cewa dan wasan gaban na Super Eagles, Edion Ighalo na gaba gaba cikin sahun yan wasan da kungiyar ta Barcelona ke zawarci.Continue Reading

Liverpool tayi rashin nasara a hannun takwararta ta Manchester city mai rike da kambun gasar firimiyar ta kasar Ingila. Wasan da aka buga a jiya alhamis ya ja hankalin magoya bayan kwallon kafa a fadin duniya, wasan da akeyiwa kallon mafi zafi a kakar wasannin bana ta firimiyar. Dan wasanContinue Reading

Dan wasan faransan paul Pogba ya shiga ‘yar matsala da kocin dan Portugal (Jose Mourinho), tin bayan barin kocin daga kungiyar ta Manchester United dan wasan ya dawo da martabarshi a idon duniya duk da ana ganin tsarin Mourinho shine ya kashe dan wasan. Pogba yaci kwallaye hudu a wasaContinue Reading