Kungiyar likitocin hakora na Najeriya (NDA) ta hori duk masu fama da cutar siga wato (Diabetes) da su rika gaggauta zuwa asibiti a rika yi musu gwajin jini tare da ganin likitan hakora akai-akai cewa yin haka zai taimaka wajen kaucewa kamuwa da cututtukan da ake kamuwa da su aContinue Reading