Sanarwa game da saukar Daliban Kwankwasiyya 370 a kasar Indiya

Makonni kadan suka rage tafiyar dalibai 370 da gidauniyar Kwankwasiyya ta zata dauki nauyin karatun Digirinsu…

Daliban Kano sun lashe gasar Kwalliyar Gargajiya ta Jami’ar ABU bayan sunyi ado da Jajayen Huluna

Daliban jihar Kano dake karatu a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, sun samu nasarar lashe zaben…

Zabe a Tuwita tsakanin kwalliyar daliban Kano da Borno a bikin Satin Al’adu na Jami’ar ABU Zaria

Kalli hotunan da suka fito a jerin gasar tsakanin jihohin biyu. Akwai gurin yin zaben a…

Sashin Jami’ar ABU Zaria ya baiwa Anas Umar mai hoton Sarkin Kano Sunusi II lambar yabo

Sashin shugabancin daliban Jami’ar Ahmadu Bello Zaria ta karrama mai hoton Sarki Kano Muhammadu Sunusi II…

Zane-zane na basira da ‘dan Arewa Abbas Nabayi mai shekaru 21 yake yi

A cigaba da shirin DABO FM na binciko hazikan matasan Arewa wadanda suke da baiwa a…

Wasu ‘yan Siyasar suna amfani da Jahilcinsu wajen Jahilartar da Matasa, Daga Umar Aliyu Fagge

MATASHI:- Shi ne mutumin da ya tasa ko ya fara mallakar hankalin sa a tsakanin shekarun…

Gidauniyar wasu ‘yan mata a Kano ta kai tallafin kayan abinci da tufafi zuwa gidan marayu da gidan yari

Gidauniyar Hadeeyatul Khair da wasu mata a jihar Kano suka kafa ta kai tallafin kayan abinci…

Tina baya: Matsalar ‘Yan arewa basa alfahari da gwarzayensu lokacin da suke raye – Marigayi Tudunwada

Marigayi Umar Sa’idu Tudunwada, fitaccen dan jarida na jihar Kano, shugaban mawallafan Najeriya, ya taba wallafa…

‘Yar Najeriya mai shekaru 21 tayi fice bayan kammala karatun kiwon lafiya a kasar Turkiyya

Yar Najeriya mai shekaru 21 da ta kammala karatun digirinta a fannin “Nursing” ungozoma tayi fice…

‘Yan Matan Arewa sun bukaci a fara yiwa mazaje gwajin hauka kafin a daure musu aure

‘Yan Matan sun bukaci a fara yiwa maza gwajin hauka kafin aure saboda karuwar duka da…

Matan Aure sun fara kokawa kan yacce Mazajensu ke aikensu siyo abu a lokacin da suke tare.

A cigaba da kawo muku abubuwan da ke wakana a shafukan sada zumunta musamman a Instagram,…

Rigar ‘Yanci: Dama nasan za’a rina, tallafin Ganduje wajen ruguza Ilimin ‘yan Sakandire, Daga Nazeef Touranki

Tun lokacin da aka ce daliban zangon 2019 , baza su rubuta QUALIFYING EXAMINATIONS BA, sai…

Matsalar Tsaro: Akwai buƙatar a tuna maka Baba, Daga Rabi’u Biyora

Wallahi Tallahi al’ummar Nigeria sun kaunaceka ne sakamakon sanin da sukayi maka na jarumin soja, wanda…

Taskar Matasa: Sai an cire son zuciya za’a iya magance matsalar Almajiranta – Zainab Naseer

RA’AYINA AKAN MAGANCE MATSALAR ALMAJIRANCI Almajiranci ya zama al’adar arewacin Nigeria. saboda haka ni a ra’ayina…

Ɗan gidan Tsohon Kakakin Majalissar Kano, Yusuf Ata ya makantar da wata Budurwa – Mutanen Fagge

Al’umma karamar hukumar Fagge sunce dan gidan tsohon kakakin majalissar jihar Kano, Hon Yusuf Abdullahi Ata…

Matsalarmu A Yau: Bara ba Addini bace

Saurari wani tsohon shirinmu tare da Mal Abbas Attahir akan matsalar al’majiranta a arewacin Najeriya.  

Taskar Matasa: Tunatarwa ga Iyayenmu Mata, Daga Umar Aliyu Fagge

Ya kamata ace a kullum hankali da ilimi su ne jagorori gurin aiwatar da rayuwar mu…

Budaddiyar wasika ga Dr Rabiu Kwankwaso, Daga Comr. Muzakkir Rabi’u

Assalamu Alaikum,Tareda Girmamawa nake Rubuta maka wannan budaddiyar Wasika a gare ka domin tunasar dakai wasu…

Taskar Matasa: Ga wanda suke tunani mai kyau, Daga Umar Aliyu Fagge

A sati biyun da suka shude ne alummar Najeriya suka fito domin kada kuri’ar su ga…

Yunƙurin ceto ilimin jihar Kano, daga Umar Aliyu Fagge

Sanin kowa ne cewa ilimi shi ne jigon rayuwar alumma a kowane matakin rayuwa, babu wata…