Shugabar gudanarwar Gidauniyar Hadeeyatul Khair, ta bayyana cewa sun kafa kungiyar ne a wani mataki na taimakawa al’umma tare da kawo karshen talauci a yankin Arewacin Najeriya. DABO FM ta tattara cewar Gidauniyar Hadeeyatu Khair, gidauniyace dake da mazauni a jihar Kano, inda take taimakawa mutane musamman mata wadanda sukeContinue Reading

Daliban jihar Kano dake karatu a jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, sun samu nasarar lashe zaben jihar da ta fi kowacce jiha iya kwalliyar Gargajiya. An gudanar da zaben ne bayan anyi shagulgulan raya al’adun Najeriya na shekarar 2019 mai taken ‘ABU Grand Cultural Carnival 2019. Kano ta dai samuContinue Reading