Bazan dena sukar Buhari ba, domin har yanzu yarona ne – Obasanjo

Tsohon shugaban kasar Najeriya, Chief Olusegun Obasanjo yace bazai taba dena sukar shugaba Muhammadu Buhari ba…

Matashin daya sha ruwan Kwata saboda murnar cin zaben Buhari ya rasu

A dai dai lokacin da shugaba Muhammadu Buhari ya samu nasarar cin zabe karo na biyu,…

Sambo Dasuki yana nan a raye – Hukumar DSS

A ‘yan kwanakin nan tin bayan kammala zaben shugaban kasa da ‘yan majalissar dattitai da wakilan,…

Shekaru hudun gaba zasufi tsanani – Buhari

Zababben shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari yace zangon mulkinshi na biyu zai fi tsanani. Shugaba Buhari…

Obasanjo ya gudu daga Najeriya a guje

A safiyar yau, akaga  bidiyon tsohon shugaban kasar Najeriya Chief Olusegun Obasanjo yana gudu wajen arcewar…

#NigeriaDecides2019: “Yan daban jami’iyyar APC sun kone wasu akwatinan zabe a Lagos

Matasan jihar Lagos sun mika kokensu ga hukumar zaben kasa ta INEC saboda barazanar da suka…

#NigeriaDecides2019: Jami’ai sun harbe Agent din PDP a jihar Rivers

Jaridar Independent ta rawaito cewa an harbe wani Agent din jami’iyyar PDP a mazabar “Ward 10”…

#NigeriaDecides2019 : Atiku ya kada kuri’arshi a garin Yola

Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kada kuri’arshi a garin…

Zaben2019: Abubuwan fashewa sun tashi a Maiduguri

A safiyar yau ta Asabar, ranar da ‘yan Najeriya zasu kada kuri’unsu na zabar sabon shugaban…

Wallahi zan iya kashe mutum, in hakura da mahaifana akan Buhari – Matashi

Wani matashi, masoyin shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana irin cikakkiyar soyayyar da yake yiwa shugaban, soyayyar…

OGUN: Jami’in Kwastam ya kashe mutum, akan cin hancin N5000

A wani faifan bidiyo da Victor Bola Alade, ma’aikaciya wani gidan talabijin ta wallafa a shafinta…

Boko Haram ta hallaka mutum 17 a Borno

Kungiyar Boko Haram ta kashe mutane 15 tare da yin awon gaba da mutun 12 a…

Zaben2019: Najeriya zatayi asarar biliyan 140, dalilin dage zabe

Shugaban kungiyar ‘yan kasuwar Najeriya (NANTs), Mr Ken Ukaoha, yace Najeriya zatayi asarar naira biliyan 140…

Yanzunan: ‘Yan bindiga sun harbe mutum 66 a Kaduna

Gwamnatin jihar Kaduna tace wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye ba sun harbe mutane 66…

Kano: Kuri’ar da aka kama jabu ce, an buga ta domin koyar da zabe- Yan sanda

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano, karkashin jagorancin kwamishina Muhammad Wakili tace kuri’ar da aka kama yau…

Kwastam ta fara raba shinkafa buhu 67,000

Hukumar dake hana fasa kauri ta kasa, CUSTOM SERVICE, tace ta fara rabon buhuhunan shinkafa 67,000…

Kano: Amarya ta kashe uwar gida a wata na takwas da tarewa

Amaryar ta kashe uwargidan ne a cikin wata na takwas daga tarewarta a gidan miji. Al’amarin…

Tsintsiyar Najeriya ta kafa tarihi, tafi kowacce girma a duniya

Najeriya ta kafa tarihi wajen samun tsintsiyar da tafi kowacce tsintsiya girma a duniya. A Lokacin…

Shirin mu akan zaben 2019 – ‘Yan Shi’a

Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta Najeriya wacce aka fi sani da Shia, ta nesanta kanta daga…

Mun bar barayi da Allah – Buhari

Shugaba Muhammad Buhari yace hukuncin duk masu sace kudin al’ummar yana wajen Allah. Shugaban yayi bayanin…