KANNYWOOD: Ban tsugunna har kasa don bawa Nabruska hakuri ba – Hadiza Gabon

Fitacciyar Jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, tace bata tsugunna har kasa don baiwa jarumi Musatapha Nabruska hakuri ba. Hakan na zuwa ne bayan da jarumar... Read more »

Gobara a Kannywood: Mun sasanta da Mustapha Nabruska – Hadiza Gabon

Fitacciyar Jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, tace sun sasanta da jarumi Musatapha Nabruska. Hakan na zuwa ne bayan da jarumar ta karyata labarin da sashin... Read more »

Babu wanda Mata suke So iri na, me zanyi da Aure? – Adamu Zango

Adam A. Zango, Jarumi a masana’antar fina-fina ta Kannywood ya bayyana cewa ‘yan mata sunfi sonshi akan kowa dake masana’antar fim, don haka me zai yi da aure. Adam... Read more »

Mai auri-saki ba mazinaci bane – Adamu Zango

Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya bayyana cewa, “Mutane su sani, mai auri-saki, ba mazinaci bane. Adam Zango ya bayyana haka ne a wata ganawar... Read more »

Duk mai hankali bazai hada ni da su Sheikh Dahiru Bauchi, Kabiru Gombe da Dangote ba – Adamu Zango

Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya kara bayyanawa duniya cewa shine jarumin da yafi kowanne suna a duniya. Wannan ne karo na biyu da jarumin... Read more »

Ko yaron da baya magana yasan waye Adamu Zango – Zango

Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya kara bayyanawa duniya cewa shine jarumin da yafi kowanne suna a duniya. Wannan ne karo na biyu da jarumin... Read more »

Ra’ayoyi: Buhari a dafa su, Ganduje a soya su – Matashi

Tin bayan fitowar wasu faifayen bidiyoyi a waje da yayi kama da kasuwar Waya ta Farm Center dake jihar Kano, bidiyon na wani mutun mai sana’ar siyar da takalma... Read more »

Kotun ta bawa CP Wakili umarnin kama Hadiza Gabon

Wata babbar Kotu a jihar Kano ta baiwa rundunar ‘Yan sandan jihar Kano umarnin kame fitacciyar jarumar wasan Hausa , Hadiza Gabon. Kotun ta bada umarnin ne biyo bayan... Read more »

Ko dan darajar sunan Ali Nuhu dana sakawa ‘da na, bai kamata ya kaini Kotu ba – Zango

Fitaccen jarumin Kannywood, Adamu Zango ya bayyana rashin jin dadinshi bisa yacce jarumi Ali Nuhu ya kaishi gaban kotu. Adam Zango yace lallai Ali Nuhu ya bashi kunya matuka,... Read more »

Shahararriyar ‘yar wasan kwaikwayo Haj Binta Kofar Soro ta rasu

Haj Binta Kofar Soro, shahararriyar yar wasan kwaikwayo ta masana’antar Kannywood ta rasu. Ta rasu yau Asabar, 4 ga watan Mayun 2019. Muna fatan Allah yajikanta da rahma. Wasu... Read more »

Ƙasaitaccen mai barkwanci ‘Shagirgirbau’ ya bude shafi a Youtube

Badamasi Usama, dan asalin garin Gezawa dake jihar Kano, wanda aka fi sani da “Shagirgirbau, Celenburuti, Shakatafi ko Sha tara” ya kaddamar da shafinshi a manhajar Youtube. A yan... Read more »

Wasu Matan Arewa suna nemawa Mahaifiyarsu mai shekaru 60 miji a shafukan sada zumunta

A cigaba da zakulo irin abubuwan da suke faruwa tsakanin Mata da mazan Arewa a shafukan sada zumunta, yau ma mun sake komawa manhajar Instagram inda mukayi duba a... Read more »

‘Yan Matan Arewa sun fara tallar kansu ga Mazan Aure tin bayan Auren yaro ‘dan shekara 17

Tin bayyanar auren Abba, yaronnan mai shekaru 17, mata dayawa a shafukan sada zumunta suka bullo da wata sabuwar hanyar neman mazan aure musamman a manhajar Instagram. Bayan bincike... Read more »

KANNYWOOD: Bazan hakura ba sai kotu ta bi min hakki na – Amina Amal

Read more »

KANNYWOOD: Amina Amal ta nemi Hadiza Gabon ta biyata diyyar Miliyan 50 a Kotu

Matashiyar Jarumar Kannywood Amina Amal ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya manta sabo. Jaridar Leadership Hausa ta rawaito cewa Amal ta nemi Hadiza Gabo ta biyata diyyar Naira... Read more »

Kura ta Lafa: Manyan Kannywood sun sasanta Ali Nuhu da Adam Zango

Shahararrun jarumawan Kannywood, Adam A. Zango da Ali Nuhu sun shirya bayan wani dan rikici daya ratso tsakaninsu. Manya a Kannywood ne suka shirya jarumawan, hakan yasa jarumi Ali... Read more »

KANNYWOOD: Amina Amal ta maka Hadiza Gabon Kotu bisa tuhumar cin zarafi

Amina Amal, jaruma a masana’antar Kannywood ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya domin neman hakkinta. Amina Amal ta fitar da takarda dauke da saka hannunta tare da jerin... Read more »

Gobara a KANNYWOOD: Ali Nuhu ya kai karar Adamu A. Zango Kotu bisa tuhumarshi da batancin suna

Shahararre kuma fitattacen jarumi a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu ya kai karar abokin sana’arshi Adamu Zango. A wata majiyar sirri da muka bankado, mun samu labarin matakin da Ali... Read more »

Gobara a KANNYWOOD: Adam A. Zango ya zazzagi Ali Nuhu

Rigima ta barke tsakanin manya kuma fitattun jarumawa a masana’antar Kannywood, Adam A Zango da Ali Nuhu. Ba wannan ne karon farko da jarumawan sukan samu sabani ba, saidai... Read more »

Zaben2019: Wasu ‘yan Najeriya mazauna kasar Indiya, sun bayyana murnarsu ga nasarar Buhari

A cigaba da nuna murna da farinciki da samun nasarar shugaba Muhammadu Buhari, wasu daliban Najeriya dake karatu a kasar Indiya sun bayyana irin nasu farinciki. Tattakin da suka... Read more »