Shuwagabannin Najeriya, sun kasancewa daga cikin shuwagabanni mafi zarra a wajen yi wa asusun kasa ta’annati a fadin duniya. Satar miliyoyin kudade ya zama tamkar wutar lantarki a kasashen turai domin a kowanne matakin gwamnatin wanda ya hada da tarayya har zuwa karamar hukumar, ana samun masu handame kudaden daContinue Reading

Dukkan godiya ta tabbata ga Allah ubangijin talikai, mai kowa mai komai, wanda ya bani damar yin wannan ‘yar gajeriyar fadakarwa zuwa ga mai Martaba Sarkin Kano da dukkan daukacin Al’umma masu irin ra’ayin sa game da satar Yara da ake tayi a kwaryar birnin jahar Kano. Sanin kowa ne, Allah ya bawa Mai Martaba Sarki baiwar ilimin Addini da na Zamani. Hakan kuma yana taimaka masa wajan iya gogayya da jama’a a dukContinue Reading