Rundunar ‘Yan Sandan ta bayyana cewa ta gayyaci Shugaban Jam’iyyar PDP da wasu jiga-jigan jam’iyyar na jihar Kano bisa kai wani farmaki da ake zargin wasu gurbattun matasan kwankwasiyya da kaiwa akan Ministan Sadarwa na Najeriya, Dr Ali Isa Pantami a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano ranar TalatarContinue Reading

Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar bai bar kasa Najeriya zuwa kasar Amurka ba. Mai taimakawa tsohon shugaban kasar ta Najeriya a fanni labarai Mr Paul Ibe, ya bayyanawa manewa labarai cewa Atiku Abubakar yana kasar Najeriya kuma babu maganar tafiyar shi zuwa Amurka. A safiyar yau ne mujalluContinue Reading

Kungiyar ta Liverpool ta samu nasara a wasan ta na ranar asabar data kara da takwararta ta Brighton & Hove Albion. Liverpool din dai ta shiga matsi tin bayan shigar sabuwar shekara inda ta kasa cin wasannin data buga a farkon shekarar. Gwarzon dan wasan Africa Mohammed Salah shine yaContinue Reading

An gudanar da tiyatar kwakwalwa ta farko a fadin jihar Kano a sabon asibitin Muhammad Buhari specialist Hospital dake Giginyu. Tiyatar da aka gudanar a cikin makonnan biyo bayan tagomashin kayan aiki tiyatar da gwamnatin jihar karkashin jagorancin Dr Abdullahi Umar Ganduje ta samar a shirinta na inganta fannin lafiyaContinue Reading