Copyrighted.com Registered & Protected

Yanzun nan: Mutane 4 sun mutu a taron Buhari na garin Rivers

Wata magiyar jaidar Daily Trust ta rawaito cewa mutane hudu sun rasa rayuwakansu a taron yakin…

Rikici ya barke a taron Atiku na jihar Legas

Wasu matasa sun tada hargitsi a taron da jami’iyyar PDP tare da dan takarar shugaban kasar…

Atiku bazai taba nasara ba – Na hannun daman Atiku

Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa, inuwar jami’iyyar, Sowunmi yace…

Shugaba Buhari yasha jifa a jihar Ogun

A cigaba da yawon kamfen din shugaban kasa Muhammad Buhari yakeyi, yau ya sauka a garin…

Mutane sun fara suma, kafin zuwan Kwankwaso da Atiku filin Sani Abacha

:for English and other languages , please use the translator at the footer of this page.…

Matasa sun kone motocin APC a Abuja

Majiya tace adadin motocin da aka kona sukai kimanin guda 9, a wata babbar hanyar zuwa…

Atiku ya sauka a Kano

Dan takarar shugabancin kasar Najeriya karkashin inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sauka a garin Kano…

Buhari ya hana Atiku wajen taro a Abuja

A lokacin da bai wuce kasa da sati daya a gudanar da babban zaben kasar Najeriya…

Bola Tinubu ya kira Obasanjo da lalataciyyar madara

Bola Ahmed Tinubu, ya zargi tsohon shugaban kasar Najeriya dayin magudin zabe a shekarar 2003 da…

Adamu Zango ya karbi darikar Kwankwasiyya.

A ranar Juma’a fitattacen jarumin Adamu Zango ya tasa keyarshi zuwa jami’iyyar PDP bayan wata ‘yar…

Na rantse bazamu sake satar kudin Najeriya ba – Atiku Abubakar

Tsohon mataimaki kuma dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin inuwar jami’iyyar PDP yace bazasu sake satar…

KANO: Ziyarar Atiku, alamar nasara ce?

Jirgin yakin neman zaben shugubancin kasa na dan takarar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, zai sauka…

2019: Adam Zango yayi hannun riga da tafiyar Buhari

Fitattacen jarumin Kannywood, Adam A. Zango ya koma goyon bayan tsohon mataimaki kuma dan takarar shugabanci…

Kano: Kwankwaso, Atiku zasu iya amfani da filin wasa na Sani Abacha – KNSG

Gwamnatin jihar Kano karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje tace Kwankwaso, Atiku da sauran ‘yayan jami’iyyar PDP…

Kano: Ni yakamata a zaba – Muhammad Abacha

Muhammad Abacha, ‘da ga tsohon shugaban kasar ta Najeriya, Gen Sani Abacha yace jihar Kano shi…

Kano Municipal: APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya – INEC

Babbar hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tace jami’iyyar APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya a…

Ko shugaban karamar hukuma na samu, zanyi -Isa Yuguda

Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Isa Yuguda yace a shirye yake da zama shugaban karamar hukuma idan…

Hotuna: Atiku a Amurka

Ba mu ba APC – Rochas

Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha yace al’ummar jihar Imo zasu zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin…

Buhari ya tsige Amaechi

Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige ministan harkar sufurin Najeriya daga mukaminshi na daraktan yaƙin neman zaben…