Buhari ya hana Atiku wajen taro a Abuja

A lokacin da bai wuce kasa da sati daya a gudanar da babban zaben kasar Najeriya ba, gwamanatin Shugaba Muhammadu Buhari ta hana ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar... Read more »

Bola Tinubu ya kira Obasanjo da lalataciyyar madara

Bola Ahmed Tinubu, ya zargi tsohon shugaban kasar Najeriya dayin magudin zabe a shekarar 2003 da 2007. Tinubu, yayi kira ga ‘yan Najeriya dasu kauracewa duk wata magana da... Read more »

Adamu Zango ya karbi darikar Kwankwasiyya.

A ranar Juma’a fitattacen jarumin Adamu Zango ya tasa keyarshi zuwa jami’iyyar PDP bayan wata ‘yar takadda da abokan sana’arshi a Kannywood. A shirye-shiryen gudanar da taron Kamfen din... Read more »

Na rantse bazamu sake satar kudin Najeriya ba – Atiku Abubakar

Tsohon mataimaki kuma dan takarar shugaban kasar Najeriya karkashin inuwar jami’iyyar PDP yace bazasu sake satar kudi ba. Atiku yayi wannan jawabi a gaban dubban masoya da suka fito... Read more »

KANO: Ziyarar Atiku, alamar nasara ce?

Jirgin yakin neman zaben shugubancin kasa na dan takarar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, zai sauka a jihar Kano gobe Lahadi 10/02/2019, a filin wasa na Sani Abacha dake... Read more »

2019: Adam Zango yayi hannun riga da tafiyar Buhari

Fitattacen jarumin Kannywood, Adam A. Zango ya koma goyon bayan tsohon mataimaki kuma dan takarar shugabanci kasa karkashin jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar. Wasu majiyoyin kusa da jarumin sun... Read more »

Kano: Kwankwaso, Atiku zasu iya amfani da filin wasa na Sani Abacha – KNSG

Gwamnatin jihar Kano karkashin Dr Abdullahi Umar Ganduje tace Kwankwaso, Atiku da sauran ‘yayan jami’iyyar PDP zasu iya gudanar da gangamin yakin neman zabensu a filin wasa na Sani... Read more »

Kano: Ni yakamata a zaba – Muhammad Abacha

Muhammad Abacha, ‘da ga tsohon shugaban kasar ta Najeriya, Gen Sani Abacha yace jihar Kano shi kadai take bukata. Abacha, yace zai farfado da harkar masana’antu data dade da... Read more »

Kano Municipal: APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya – INEC

Babbar hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tace jami’iyyar APC batada ‘dan takarar majalisar tarayya a karamar hukumar birnin jihar Kano. Biyo bayan umarnin wata kotu a jihar ta... Read more »

Ko shugaban karamar hukuma na samu, zanyi -Isa Yuguda

Tsohon gwamnan jihar Bauchi, Isa Yuguda yace a shirye yake da zama shugaban karamar hukuma idan mutane suka bukace shi da yin hakan. Tsohon gwamna ya bayyana haka ne... Read more »

Hotuna: Atiku a Amurka

Read more »

Ba mu ba APC – Rochas

Gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha yace al’ummar jihar Imo zasu zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin shugaban kasa amma a zaben gwamna su da APC sunyi hannun riga. Gwamnan... Read more »

Buhari ya tsige Amaechi

Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige ministan harkar sufurin Najeriya daga mukaminshi na daraktan yaƙin neman zaben shugaba Buharin. Senator Bola Ahmed Tinubu, shi shugaba Buharin ya nada a matsayin... Read more »

Buhari ya tsige Amaechi

Shugaba Muhammadu Buhari ya tsige ministan harkar sufurin Najeriya daga mukaminshi na daraktan yaƙin neman zaben shugaba Buharin. Senator Bola Ahmed Tinubu shi shugaba Buharin ya nada a matsayin... Read more »