Jami’iyyar APC a jihar Sokoto tace ta karbi ‘yayan jami’yyar PDP da SDP wadanda suka fito daga kananan hukumomi 23 a jihar ta Sokoto. Mai tamakawa shugaban jam’iyyar a kafafun sadarwa na jami’iyyar a Sokoto, Malam Bashir Mani, yace masu sauka shekar sun samu tarba a wajen Sanata Wamako aContinue Reading

Gwamnan jihar Akwai Ibom, Mr Emmaneul Udom ya kalubalanci shugaba Muhammadu Buhari daya bayyawa duniya irin badakalar da mukusantashi sukayi. Gwamnan yace gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari yana bawa duk wani mai cin hanci da rashawa kariya, matukar yana jami’iyyar APC. “Akwai masu yiwa haraji wawasu, kuma daga bisani sai suContinue Reading

Tsohon gwamnan jihar kuma dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya karkashin jami’iyyar APC, Mal Ibrahim Shekarau yace baya tsoron karawa da abokin takararshi wanda Kwankwaso ya fitar. A jawabin nashi, Mal Shekarau yace zabe ne tsakaninshi da Kwankwaso. Ya shaidawa al’umma cewa bazai zamo mai dumama kujera a majalisar dattijanContinue Reading

Tsohon gwaman jihar Kano kuma dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya a jami’iyyar APC, Mal Ibrahim Shekarau yace, babu abinda ya taba shiga tsakaninshi da shugaba Muhammadu Buhari. Ya bayyana hakan ne a wata ganawa da yayi da manewa labarai a gidanshi dake mundubawa a jihar Kano. Shekarau, wanda yaContinue Reading

Shugaban majalisar dattijan Najeriya, Dr Abubakar Bukoula Saraki ya tiki rawa tare da sauran manyan ‘yayan jami’iyyar PDP na kasa. Saraki da Atiku sun tiki rawar bayan da filin taro ya cika da sautin wakar kamfen din Atiku. Ana dada jan hankalin yan Najeriya, da yin zabe cikin lumana aContinue Reading

Mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa, inuwar jami’iyyar, Sowunmi yace Alhaji Atiku Abubakar bazai taba samun nasarar zabe ta halartacciyar hanya ba. A wani faifan sauti na sirri da mai magana da yawun kwamitin yakin neman zaben shugaba Buhari ya wallafa a shafinshi naContinue Reading

A cigaba da yawon kamfen din shugaban kasa Muhammad Buhari yakeyi, yau ya sauka a garin Ogun. Sai dai al’amura sun sha bam bam da yacce aka saba ganin kamfen din shugaban, inda masoya suke baibayeshi har a rasa masaka tsinke a duk sanda yaje wani gari musamman a arewacinContinue Reading

Majiya tace adadin motocin da aka kona sukai kimanin guda 9, a wata babbar hanyar zuwa unguwar Dei-Dei dake babban birnin tarayyar Abuja. Lamarin ya faru ne bayan wani dan hargitsi daya barke tsakanin matasan jami’iyyar PDP da APC a yau Lahadi. Wani matashi, mai rahoton gani da ido yace,Continue Reading

Dan takarar shugabancin kasar Najeriya karkashin inuwar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sauka a garin Kano domin gudanar da yakin neman zabenshi. Tafiyar Atiku da Kwankwaso zata sa shugaba Buhari ya rasa samun kuri’a a jihar Kano? Zaku iya bada ra’ayoyinku a shafinmu na facebook. Sauran labari yana zuwa…. KarinContinue Reading

A lokacin da bai wuce kasa da sati daya a gudanar da babban zaben kasar Najeriya ba, gwamanatin Shugaba Muhammadu Buhari ta hana ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar, Atiku Abubakar filin taro na Old Parade Ground dake birnin Abuja. PDP ta zargi gwamnatin APC da yin zambo cikinContinue Reading