Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Ko a shekarar 2019 da ake ganin babu wanda zai kai labari wajen karawa da shugaba Muhammadu Buhari, adadin wadanda suka nuna aniyarsu ta neman kejararContinue Reading

Kotun dake sauraron korafin zaben Sanatoci da ‘yan Majalissun jihar Kano, tayi watsi da korafin dan takarar PDP mai wakiltar karamar hukumar Ungoggo/Minjibir. Dan takarar jami’iyyar PDP, Tajo Usman, ya shigar da karar kalubalantar zaben Hon Sani Ma’aruf mai Wake. Cikakken rahotan yana zuwa… Yau dai kotun zata yanke hukunciContinue Reading

Hotonan da ‘Yan Kwankwasiyya suke yadawa akan zuwan Kwankwaso jihar Ribas ya kwana 383 a duniya. (Shekara 1 ga kwana 20). DABO FM ta binciko hotunan a shafin Twitter na Engr Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, wanda ya wallafa ranar 14 ga watan Agustar shekarar 2018, da misalin karfe 2:24 naContinue Reading

Kotun dake sauraren korafin zaben Sanatoci da ‘yan Majalissu a jihar Kano ta kwace kujerar Majalissar tarayya ta wakilcin karamar hukumar Takai/Sumaila daga hannun Shamsudden Dambazau na APC. Kotun ta baiwa hukumar INEC umarnin bawa dan takarar PDP, Surajo Kanawa, shaidar lashe zabe. Idan ba’a manta ba, Kotu ce taContinue Reading