Biyo bayan sanarwa da ta gabata daga Masarautar Bichi ta jihar Kano bisa tsige wasu hakimai guda 5 (dake karkashin Masarautar kamar yacce sabuwar dokar Sarakunan jihar ta tanada) bisa rashin yi wa Sarkin Bichi mubaya’a. Daga cikin hakiman akwai Sarkin Bai – Hakimin Dambatta, Alhaji Mukhtar Adnan (Shugaban KabilarContinue Reading

“Sanarwar samun katsewar wutar Lantarki bisa gyaran kayan aiki. Za’a samu katsewar Wutar Lantarkin yankunan Akure, Yammcin Tsakiya da Enugu, a ranar Lahadi, 12 ga watan Maris, 1972 daga karfe 9:00 zuwa karfe 3:00 na Yamma. Katse Lantarkin ta zama tilasta domin inganta kayayyakin aikinmu.” Karin Labarai

An haifi Dr Isa Ali Ibrahim Pantami a ranar 20 ga watan Oktobar 1972 a unguwar Pantami dake Gombe, jihar dake Arewa maso Gabashin Najeriya. Isa Pantami ya kasance ‘da ga Mallam Ali Ibrahim Pantami, mahaifiyarshi kuwa itace Malama Amina Umar Aliyu. DABO FM ta binciko cewa Dr Pantami yaContinue Reading

Tsohon babban hafsin sojan Najeriya, shugaban kasar, Gen Sani Abacha, ya cika shekaru 21 da rasuwa. Abacha ya rasu ne ranar 8 ga watan Yuli na shekarar 1998 a lokacin yana jagora kuma shugaba a Najeriya. Kadan daga cikin tarihin Gen Abacha An haifeshe a jihar Kano, ranar 20 gaContinue Reading

Tsohon ikirarin da masarautar Biritaniya na cewa Sarauniya Elizabeth tanada asali ko dangantaka da Annabi Muhammadu S.A.W, ya sake bayyana inda aka cigaba da gudanar da bincike akan hakan. Jaridu a kasar ta Birtaniya irinsu, Daily Express, Daily Mail da Jaridar “Al Ousboue” ta kasar Morocco dama wasu manyan JariduContinue Reading