Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta Kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bukaci a tantance jami’an tsaron kasar nan, don a fitar da batagarin da suke yi wa kasar zagon-kasa a harkokin tsaro. Majiyar Dabo FM ta rawaito Sheikh Sani Yahya Jingir yaContinue Reading

Babban Limamin masallacin Waje, Wazirin Kano Murabus, Sheikh Muhammad Nasir Muhammad ya bayyana kokenshi kan yacce al’ummar Najeriya suka tsinci kawunansu na gurbataccen jagoranci. Majiyoyin DaboFM sun tattaro Sheikh Nasir yayi wannan kakkausar magana dai dai lokacin da yake gabatar da Tafsirin Al-Kur’ani mai girma a jihar Kano. “Ga zalinciContinue Reading