Rundunar Hukumar Hisbah ta aike da sammaci zuwa ga baturiyar Amurka, Janine Sanchez tare da matashin da suke kokarin aure, Isa Sulaiman dan unguwar Panshekara a yammacin Asabar. Majiyar Dabo FM ta bayyana baturiya da matashin sunje ofishin Hisbah na unguwar Panshekara, an kuma yi musu tambayoyi wanda mahaifin matashinContinue Reading