//
Tuesday, April 7

Game damu

Game damu

Game da mu

Tashar Dabo FM kafa ce da take yada labarai a yanar gizo-gizo ta hanyar sauraro kai tsaye daga ko ina a fadin duniya a shafinta mai adreshi http://www.dabofm.com ko kuma a manhajarta a wayar Andriod “Dabo FM Online” kafar ta shirya tsaf wajen tallafawa dalibai domin yin karatu a shafinta kyauta daga littafai daban-daban na duniya.

Manufa

Wayar da kan matasan akan harkokin tafiyar da rayuwarsu ta hanyar fito da shirye-shirye masu magana kan matsalar da al’ummar mu ke fuskanta. Dabo FM ta dau damarar yin kokari wajen dawo da martabar yaren Hausa a fadin duniya inda jadawalin shirye-shiryenmu kashi tamanin cikin dari suna zuwa ne cikin yaren Hausa.

Fatan mu

Wayar da kan matasa kan hanyoyin da zasu bi wajen samun rayuwa ingantacciya ta zamani wacce ta dace da koyarwar addinin musulunci.

Tattauna batutuwa da suka shafi mata da kana nan yara domin kawo gyara a ciki al’umma.

Ware bangaren karatu domin dalibai su samu saukin yin karatu ta yanar gizo-gizo inda muke da shafi mai suna bangaren karatu, shafi ne da muke loda littafai daban-daban na addini dana boko domin samun ilimi a saukake. Muna dora Power point presentation, Word Document hade da PDF file tare da bayar da damar lodawa a kan wayar domin amfanin gaba.

Labarai da rahotanni domin fahimtar da al’ummar mu abinda sauran kasasen duniya suke ciki da yacce suke magance kowacce matsala idan ta taso.

Zaku iya bamu gudunmawarku ta hanya shiga shafin “Nemi Zama Dabo Parti”

Allah ya taimake mu ya bamu sa’a.

Gudanarwa karkashin jagorancin D.Mahsr Comms.

Muryar Matasa

Gudanarwa karkashin jagorancin D.Mahsr Comms.

Our Story

Ma’aikatanmu

WhatsApp Image 2018 11 29 at 8.27.46 PM 1

M.A Dangalan

Screenshot 2018 12 6 Ruqayyah Kabeer Abbas on Instagram “Back home”1

Ruqayya Kabeer

Recent Posts

 

Update Required
To play the media you will need to either update your browser to a recent version or update your Flash plugin.

Advertisement

Shirye-shiryenmu

>Azkar

>Matsalarmu a Yau

>Kwalliyar Mata

>Life’s goal

>Idon Basira

>Lafiyata

Tallace-tallace

Pages

Profile picture of admin
admin Log Out

DABO FM 2020